NIAMEY, NIGER —
A shirin Nakasa na wannan makon, mun karbi bakuncin wani mai bukata ta musamman da ke aikin jarida a jihar Kogin Najeriya.
Sannan muna ban-kwana da makaho malamin makaranta na jihar Adamawa da wani gurgu mai aikin walda kuma makaniken Keke Napep da mota ‘yar kurkura a jihar Maradin Nijar.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5