NIAMEY, NIGER —
A shirin Nakasa na wannan makon, mun leka jihar Neja a Najeriya ne inda muka saurari korafin nakasassu kan wariyar da suka ce ana nuna masu wajen daukan ma’aikatan gwamnati.
Za kuma mu ji ci gaban bayanai akan fafutukar wani malami makaho da ke karantarwa a wata makarantar masu ido a jihar Adamawan Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna