NAKASA BA KASAWA BA: Nakasassu ‘Yan Najeriya Da Nijar Sun Bayyana Dalilan Tarewarsu A Ghana, Satumba 29, 2022

Souley Mummuni Barma

A cikin shirin na wannan makon, a makon jiya shirin ya tantauna da wasu shugabanin makafin Najeriya da Nijar dake ci rani a kasar Ghana a dalilin dangantakar da ke tsakaninsu da sarkin makafi. Kamar yadda aka ji a baya wadanan nakasassu sun bayyana wa shirin nakasa dalilansu na tarewa a Ghana.  

NIAMEY, NIGER - Haka kuma sun bukaci samun tallafi daga hukumomi domin rungumar sana’oin da zasu fitar da su daga kaskancin bara.

Nakasassu

A kashi na karshe na hirarsu da wakilin muryar Amurka a Kumasi Hamza Adam, Malan Attahirou makaho na gundumar Madaoua ta Jamhuriyar Nijar ya koka dangane da halin da masu tawaya ke ciki.

Saurari cikakken shirin daga Souley Moumouni Barma:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASA BA: Nakasassu ‘Yan Najeriya Da Nijar Sun Bayyana Dalilian Tarewarsu A Ghana, Satumba 29, 2022.mp3