Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Yadda Wani Matashi Mai Tawaya a Kafafu Ke Fafitikar Nemar Wa Kansa Abin Dogaro Kashi Na Hudu: Agusta, 11, 2022


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

A kashi na karshe na hirarsa da wakiliyar Muryar Amurka Zeinab Babaji, Musa Yusuf Abdullahi ya kara nanata kira a game da mahimmancin aikin kera hannaye da kafafuwan roba a wajen mutane masu bukata ta musamman. Ya na mai jaddada ingancin samfarin da aka koyar da shi a makaranta.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

XS
SM
MD
LG