NAKASA BA KASAWA BA: Hira Da Wani Gurgu Da Ya Yi Fice A Sha’anin Kasuwanci, Nuwamba 24, 2022

Souley Mummuni Barma

NIAMEY, NIGER - A cikin shirin na wannan makon, mun leka daya daga cikin kasashen Afirka ta tsakiya don duba yanayin rayuwar masu bukata ta musamman a wannan yanki, inda muka tattauna da wani gurgu da ya yi fice a sha’anin kasuwanci a garin N’gaoundere bayan fama da fadi-ta-tashi irin na zaman duniya.

Nakasassu

Saurari cikakken shirin daga Souley Moumouni Barma:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASA BA: Hira Da Wani Gurgu Da Ya Yi Fice A Sha’anin Kasuwanci, Nuwamba 24, 2022 .mp3