Kauyen Oymyakon Shine Yafi Kowane Wuri Da Bil Adama Ke Zaune A Duniya Sanyi

Dalibai a Rasha

Wani masanin kimiyya na Rasha a yankin Siberia inda kauyen Oymyakon yake

Wata 'yar sanda a Rasha ta takura saboda tsabar sanyi

Wani dan Afirka ta Kudu dake zama a kasar Switzerland, Mike Horn, wanda ya kai ziyara wuraren da suka fi sanyi a duniya.

Sanyi a yankin Siberia

Dalibai a Rasha

A kauyen Oymyakon da wuraren dake wannan yanki, mutane suna dogara kan dabbobi dangin Barewa ko Gwanki domin jan kekuna na daukar mutane ko kaya a kan kankara.