Jahar Kano ta Yi Bikin Baje Kayan Amfanin Gona

Masara

An yi bikin nunin amfani gona a jahar Kano
Jahar Kano ta yi bikin ta na shekara-shekara na nuna amfanin gona, inda manoman jahar daga kananan hukumomi arba'in da hudu suka hallara kuma suka baje kolin albarkatun noma. Bikin na bana ya samu halartar manyan manoman wasu sassan Najeriya da na kasashen waje kamar Switzerland. A wajen bikin Wakilin Sashen Hausa Mahmud Ibrahim Kwari ya tattauna da Kwamishinar al'amuran noma da albarkatun karkashin kasa ta jahar Kano Hajiya Baraka Sani, wadda ta yi cikakken bayani:

Your browser doesn’t support HTML5

Bikin nunin amfanin gona na jahar Kano - 3:36