Hotunan Harin da Aka Kai Ranar 16 ga Watan Maris na 2014 Kan Angwan Gata dake Jihar Kaduna

Pius Nna hakimin kauyen Angwan Gata ya shaidawa manema labarai yadda ya tsallake rijiya da baya daga 'yanbindigan da suka kai hari kan kauyensa a jihar Kaduna ranar 19 ga watan Mari na 2014.

Mutanen da suka rasa muhallansu daga Angwan Gata suna zaune a inda aka tsugunar dasu a wata Makarantar Firamare ta karamar hukuma a jihar Kaduna ranar 19 ga watan Maris na 2014.

Sojoji suna sintiri a Angwan Gata a jihar Kaduna 19 ga watan Maris na 2014.

Pius Nna hakimin kauyen Angwan Gata ya shaidawa manema labarai yadda ya tsallake rijiya da baya daga 'yanbindigan da suka kai hari kan kauyensa a jihar Kaduna ranar 19 ga watan Mari na 2014.

Pius Nna hakimin kauyen Angwan Gata ya shaidawa manema labarai yadda ya tsallake rijiya da baya daga 'yanbindigan da suka kai hari kan kauyensa a jihar Kaduna ranar 19 ga watan Mari na 2014.

Mutanen da suka rasa muhallansu daga Angwan Gata suna zaune a inda aka tsugunar dasu a wata Makarantar Firamare ta karamar hukuma a jihar Kaduna ranar 19 ga watan Maris na 2014.

Baraguzen gidajen da suka kone a kauyen Angwan Gata a jihar Kaduna ranar 19 ga watan Maris na 2014.

Angwan Gata a jihar Kaduna 19 ga watan Maris na 2014.