Hafsoshin Sojojin Kasashen Yammacin Afirka Za Su Gana A Ghana Kan Yiwuwar Shiga Nijar

Sojojin Kasashen Waje

WASHINGTON, D. C. - A ranakun Alhamis da Juma'a ne manyan hafsoshin sojojin kasashen yammacin Afirka za su gana a Accra babban birnin kasar Ghana domin daukan matakin soji da nufin maido da tsarin dimokuradiyya a Nijar, in ji kakakin kungiyar ECOWAS a ranar Talata.

-Reuters