Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gwamnatin Soji Ta Nijar Yanzu Ta Amince Da Zaman Sulhu Tsakaninta Da ECOWAS - Sheikh Bala Lau


Shugaban kungiyar Izalatul Bidi'a Wa Iqamatis Sunnah ta Najeriya, Sheikh Abdullahi Bala Lau
Shugaban kungiyar Izalatul Bidi'a Wa Iqamatis Sunnah ta Najeriya, Sheikh Abdullahi Bala Lau

Da alamar wata kofa ta bude don tattaunawa tsakanin kungiyar ECOWAS da sojojin da su ka yi juyin mulki a janhuriyar Nijar da sauran masu ruwa da tsaki. Wannan ya biyo bayan ziyarar shiga tsakani da wasu manyan malaman Najeriya su ka kai.

"Ga dukkan alama ganawar mu da shugaban soji na Nijar da samar da wata kafa na kawar da duk wani batun yaki tsakani, lura da amincewar sa da zama domin sulhu nan kusa," Sheikh Adullahi Bala Lau, daya daga cikin jagorori na tawagar malamai da suka gana da shugaban soji na Nijar doń shawo kań halin da ake ciki tsakanin kasar da kungiyar ECOWAS:

-Yusuf Amin Yusuf.

Sheikh Bala Lau ya yi karin bayani a hira da Halima Abdulra'uf:

Gwamnatin Soji Ta Nijar Yanzu Ta Amince Da Zaman Sulhu Tsakaninta Da ECOWAS - Sheikh Bala Lau
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00

Dandalin Mu Tattauna

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG