WASHINGTON, D. C. - Shirin Domin Iyali na wannan makon ya yi nazarin kan rayuwar al'ummar Jamhuriyar Nijar a shekarar da ta gabata da yadda suka shafi iyali. Matan da shirin ya yi hira da su sun bayyana yadda takunkumi da aka kakabawa kasar ya yi tasiri a rayuwar jama’a a fannoni daban-daban.
Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5