Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Bitar Wasu Muhimman Batutuwa Da Muka Tattauna A Cikin Shekara Mai Karewa, Disamba 28, 2023


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Domin Iyali na wannan makon, mun duba wasu manyan batutuwa da muka tattauna a cikin wannan shekara mai karewa, kamar tallafin da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce zai baiwa jihohin kasar domin rage radadin janye tallafin man fetur ga jama’ar kasar, da kuma tasirin haka.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

DOMIN IYALI: Wasu Manyan Batutwa Da Muka Tattauna A Cikin Shekara Mai Karewa, Disamba 28, 2023
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:24 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG