Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Dalilan Da Ya Sa Wasu Maza Ba Sa Son Auren Zaurawa- Nuwamba 16, 2023


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C. - A ci gaba da nazarin tasirin auren gata da gwamnatin jihar Kano ta ke shiryawa, shirin Domin Iyali na wannan makon ya tattauna akan tasirin shirin ga ma'auratan da kuma dalilan da ya sa wasu mazan ba sa son auren zaurawa.

Saurari cikakken shirin:

DOMIN IYALI: Dalilan Da Ya Sa Wasu Maza Ba Sa Son Auren Zaurawa, Nuwamba 16, 2023
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:05 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG