Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Waiwaye-Canjin Da Al’ummar Najeriya Ke Nema Daga Shugabanni, Kashi Na Daya - Disamba 7, 2023


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan makon zai kawo muku bitar wasu muhimman batutuwa da shirin ya kawo muku tun daga farkon wannan shekara ta 2023 da muke ban kwana da ita.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

DOMIN IYALI: Waiwaye-Canjin Da Al’ummar Najeriya Ke Nema Daga Shugabanni.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:49 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG