WASHINGTON D. C. - Shirin Domin Iyali na wannan makon ya duba yadda ilmi ke taimakawa wajen auren gata, da gwamnatin jihar Kano a Najeriya ta kashe kudade, a wani shiri na yi wa zawarawa aure.
Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna