DOMIN IYALI: Rantsar Da Mace Ta Farko A Matsayin Babbar Alkali A Jihar Kano, Yuli 20, 2023

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C. - A shirin Domin Iyali na wannan makon mun tattauna ne akan ci gaba da aka samu a Jihar Kano bayan da Majalisar Dokokin Jihar ta amince da zabar Dije Aboki a matsayin babbar alkalin jihar wadda ta kasance mace ta farko a tarihin jihar da za ta rike wannan mukami.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Batun Mace Ta Farko Da Aka Rantsar A Matsayin Babbar Alkal A Jihar Kano, Yuli 20, 2023