Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Batun Kashi Talatin Cikin Dari Na Gurabun Mukaman Siyasa Da Mata Ke Nema-Kashi Na Uku, Yuni 08, 2023


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Batun kashi talatin cikin dari na gurabun mukaman siyasa da shugabanci da mata ke nema musamman a kasashen Afrika inda aka bar su a baya, ya samo asali ne daga yarjejeniyar kasa-da-kasa da aka rattabawa hannu a birnin New York na Amurka a shekarar 1979.

WASHINGTON, D. C. -A cikin shirin mu na wannan makon mun tattauna da wasu masu ruwa da tsaki akan wannan yarjejeniya da aka rattabawa hannu domin kawar da duk wani nau’i na nuna wariya ga mata.

Taron mata
Taron mata

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

DOMIN IYALI: Batun Kashi Talatin Cikin Dari Na Guraban Siyasa Da Shugabanci Da Mata Ke Nema, Yuni 08, 2023
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:12 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG