Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Wasu Dalilan Da Suke Janyo Cin Zarafi Tskanin Ma’aurata, Yuli 06, 2023


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D.C - A shirin Domin Iyali na wannan makon mun ci gaba da tattaunawa da Barrista Aisha Aliyu Tijjani, da Kwamred Yahaya Shu’aibu Ngogo, da kuma Uztaz Abubakar Abdulsalam Babangwale akan wasu dalilan da suke janwo cin zarafi tsakanin ma’aurata, da yadda za a iya gyara zamantakewar aure.

Saurari cikakken shirin:

DOMIN IYALI: Wasu Dalilan Da Suke Janyo Cin Tsarafi A Cikin Aure Tskanin Ma’aurata, Yuli 06, 2023
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:00 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG