WASHINGTON, D. C . - A shirin Domin Iyali na wannan makon mun yi nazari ne akan wasu matsaloli da suka fitini al’umma da kuma matakan da suke neman ganin hukumomi sun dauka domin kawo karshen su don samun ingancin rayuwa.
Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5