Bikin Karrama Ma'aikatan Hukumar Da Ke Kula Da Ma'aikatun Yada Labarun Amurka Ta BBG

Wasu daga cikin wadanda aka karrama a Sashen Afrika na VOA

Babban Dakin Taron Da Aka Karrama Ma'aikata BBG

Babban Shugaban ​Hukumar Da Ke Kula Da Ma'aikatun Yada Labarun Amurka Ta BBG, wadda VOA ke karkashin ta, wanda ya mikawa ma'aikatan kyautukan

Lokacin Da Ake Karrama Ibrahim Alfah Ahmed

Lokacin Da Ake Karrama Halima Djimrao

Wata Ma'aikaciyar Sashen Afrika Da Aka Karrama

Lokacin Da Aka Karrama Shugaban Sashen Hausa, Leo Keyen

(Daga Hagu) Shugaban Sashen Hausa, Leo Keyen, Shugaban Sashen Afrika, Negussie Mengesha, ​Sanata Joseph Waku Da Kuma Ibrahim Alfah Ahmed

Lokacin Da Ake Karrama Scott Stearns, Mataimakin Shugaban Sashen Afrika Na VOA

Ranar 19 ga watan Nuwamba Hukumar Da Ke Kula Da Ma'aikatun Yada Labarun Amurka Ta BBG, wadda VOA ke karkashin ta, ta karrama ma'aikata ciki har da na Sashen Hausa na Muryar Amurka. Nuwamba 19, 2015.