Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA: Rashin Kulawar Hukumomi Na Barazana Ga Al’ummar Sebore, Janairu 20, 2025


A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun duba yadda rashin kulawar hukumomi ka barazana ga walwalar al’umar yankin Sebore na karamar hukumar Yola ta Kudu a jihar Adamawa a arewa maso gabashin Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Rashin Kulawar Hukumomi Na Barazana Ga Al’ummar Sebore, Janairu 20, 2025.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:10 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG