Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan Burtaniya Na Kada Kuri'ar Zaben ‘Yan Majalisar Dokoki


Birtaniya-SUNAK
Birtaniya-SUNAK

A yau Alhamis ne 'yan Burtaniya suka kada kuri'ar zaben 'yan majalisar dokokin kasar.

Miliyoyi masu kada kuri’a sun halarci rumfunan zabe inda ake sa ran za a zabi sabon Firaiminista.

Wasu zasu gabatar da katin zabensu na shaida kafin su kada kuri’a. Za a kuma rufe rumfunan da karfe 10 na dare agogon Najeriya inda a lokacin ne ake sa ran fara sakin sakamakon zaben.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG