Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Obama Zai Yi Jawabin Karshe A Taron Tsaron Makamashin Nukiliya


Shugaba Obama na ganawa da wasu shugabanni alokacin taro kan tsaron makamashin Nukiliya
Shugaba Obama na ganawa da wasu shugabanni alokacin taro kan tsaron makamashin Nukiliya

A yau Juma’a a ake sa ran shugaban Amurka Barack Obama, zai yi jawabi a yini na biyu na kuma karshe a taron koli da shugabannin duniya ke yi a nan Washington kan tsaron makamashin nukiliya.

A jiya Alhamis, Shugaban na Amurka ya ce lura da harin da aka kai a Brussels, ba wai kawai za a yi Magana ne akan batun makamashin nukiliya, har da ma daukan matakan da za a dauka wajen kawar da ‘yan ta’adda.

Wannan na taron koli, wanda zai kasance nan a hudu na kuma karshe ga shugaba Obama wanda ke shirin kammala wa’adinsa, na zuwa ne a daidai lokacin da ake fargabar mayakan IS ka iya yin amfani da fasahar ta nukiliya da kuma kasar Korea ta Arewa da ke kokarin bunkasa wannna fannin.

Mafi yawan shugabannin duni8ya da suka halarci wata liyafa a Fadar White a jiya Alhamis, sun fito ne daga kasashen da ke fama da matsalar hare-haren ‘yan ta’adda.

A kuma wata liyafa da aka yi ta daban ofishin harkokin wajen Amurka, Sakatare John Kerry, ya ce a ‘yan lokutan bayannan, an dan yi sakaci game da batun kare yaduwar makamin na nukiliya.

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG