Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gwamnatin Kasar Kamaru Ta Tarwatsa Wani Gangami A Jihar Yaoundé


Rundunar sojojin Kamaru, Disamba 19, 2014.
Rundunar sojojin Kamaru, Disamba 19, 2014.

Wata kungiyar dake ikirarin kare al’ummar da yan Boko Haram ke hallakawa mai suna Cammeroon Unique, sun dauki aniyar kudanar da wani gangami a fadar kasar Yaoundé.

Kafin su fara gamganmin ne ministan tsaro na kasar jamhuriyar Kamaru, ya umarci jami’an tsaro da su tarwatsa al’ummar dake shirin wannan taro. Wakilin Muryar Amurka, Garba Awal ya nemi jin ta bakin wani dan wata kungiya mai sanya ido kan harkokin gwamnatin Kamaru.

Wanda ya bayyana cewa kungiyar dai sun dauki aniyar rubuta sunayen mutanen da suka rasa rayukansu a sakamakon Boko Haram kan wani babban allo, yace an hada sunaye 1262 wanda suka hada da sunayen fararen hula da dakarun soja domin a nunawa jama’a.

Sai dai Alhaji Mijin Yawa, sakataren hukumar kula da yin gangami a jihar Yaounde, yace “maganar ayi taro bashi bane matsalar ba, to mai zai biyo baya a taron? Muna kan bincike muga idan gaskiya ne abin da suka ce don su yabawa sojoji ne yasa zasuyi.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG