Wani abin tarihi da ya faru a kasar Saudiyya shine mata sun fito domin kada kuri'u da kuma shiga takarar siyasa karo na farko a tarihin kasar.
Karon Farko Da Mata Suka Kada Kuri'a A Saudiyya
Karon farko da mata suka kada kuri'un su da kuma shiga takarar siyasa a tarihin kasar Saudiyya,

1
Wata Mata Na Kada Kuri'a A Zaben Da Aka Gudanar A Birnin Riyardh Na Kasar Saudiyya, Disamba 14, 2015.

2
Jami'an Hukumar Zaben Saudiyya Kenan A Lokacin Da Suke Shirin Fara Kidayar Kuri'u, Dasamba 14, 2015.

3
Mata Na Kada Kuri'a A Wata Mazaba A Birnin Riyadh Dake Saudiyya, Disamba 14, 2015.

4
Ma'aikatan Zabe Na Kiraga Katuttukan Zabe A Karshen Zaben Da Aka Gudanar Ranar 12 Ga Watan Da Muke Ciki A Birinin Jeddah, Diasmba 14, 2015.