Hotunan 'yan gudun hijirar Najeriya wadanda aka maido daga kasar Kamaru a lokacin da suka isa sansanin 'yan gudun hijira da yake Furore a Yola da Sojojin dake binciken su.
An Maido Da 'Yan Gudun Hijirar Najeriya Daga Kamaru
Hotunan 'yan gudun hijirar Najeriya wadanda aka maido daga kasar Kamaru a lokacin da suka isa sansanin 'yan gudun hijira da yake Furore a Yola da Sojojin dake binciken su.

2
Soja Na Bincikar Sabon Zuwa Sansanin 'Yan Gudun Hijira Dake Furore a Yola.

3
'Yan Gudun Hijira Daga Kamaru Sun Isa Sansanin 'Yan Gudun Hijira Dake Furore a Yola.

4

5