Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Najeriya Ce Ta 39 A Iya Kwallon Kafa A Duniya, Ta 6 Afirka – FIFA


'Yan wasan Najeriya (Hoto: Facebook/NFA)
'Yan wasan Najeriya (Hoto: Facebook/NFA)

A ranar Alhamis Hukumar Kwallon Kasa ta FIFA ta fitar da jerin sunayen kasashen da matsayinsu

Kungiyar Super Eagles ta Najeriya ta kasance a matsayi na 39 a duniya a iya kwallo yayin da take matsayi na 6 a nahiyar Afirka.

A ranar Alhamis Hukumar Kwallon Kasa ta FIFA ta fitar da jerin sunayen kasashen da matsayinsu.

“Maki hudu da Najeriya ta samu a wasannin neman cancantar shiga gasar cin kofin Afrika na shekarar 2025 bai kara wa Super Eagles ta Najeriya komai ba, domin sun tsaya a matsayinsu a sabon jerin sunayen na FIFA. Najeriya wacce ta lashe kofin AFCON sau uku ta doke Cheetah ta Benin da ci 3-0, sannan suka tashi 0-0 da Amavubi na Rwanda.”

1. Morocco (14)
2. Senegal (21)
3. Egypt (31)
4. Ivory Coast (33)
5. Tunisia (36)
6. Nigeria (39)
7. Algeria (41)
8. Cameroon (53)
9. Mali (54)
10. DR Congo (58)
11. South Africa (59)
12. Burkina Faso (63)
13. Cape Verde (65)
14. Ghana (70)
15. Guinea (82)
16. Gabon (84)
17. Angola (85)
18. Benin (89)
19. Uganda (90)
20. Zambia (93)
21. Equitorial Guinea (94)
22. Mozambique (99)
23. Kenya (102)
24. Namibia (105)
25. Madagascar (108)
26. Tanzania (110)
27. Mauritania (112)
28. Guinea Bissau (115)
29. Congo Republic (117)
30. Comoros (118)
31. Togo (119)
32. Sudan (120)
33. Libya (121)
34. Zimbabwe (124)
35. Sierra Leone (125)
36. Niger (127)
37. Central African Republic (128)
38. Rwanda (130)
39. Malawi (133)
40. Gambia (135)
41. Burundi (136)
42. Liberia (143)
43. Ethiopia (144)
44. Botswana (147)
45. Lesotho (153)
46. Eswatini (159)
47. South Sudan (172)
48. Chad (177)
49. Mauritius (178)
50. Soa Tomé and Principe (190)
51. Djibouti (192)
52. Seychelles (201)
53. Somalia (202)
54. Eritrea (Unranked)
#FIFARanking #SportsAfrica

Dandalin Mu Tattauna

Kofin Duniya ta Qatar 2022

Kofin Duniya ta Qatar 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:32 0:00
Karin bayani akan Kofin Duniya ta Qatar 2022

Ronaldo vs. Messi

Ronaldo vs. Messi
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:24 0:00
Satumba 30, 2020

Ronaldo vs. Messi

Karin bayani akan Wasanni
XS
SM
MD
LG