Ana nuna wariya ga masu cutar kanjamu, cutar da ke karya garkuwar jiki.
Shugaba Goodluck Jonathan na daya daga cikin shugabanan da suka dade suna mulki a kasar Najeriya amma wasu sun koka da mulkin shugaban, akan cewa ba a sami wani cigaba ba.
Alkawulan 'yan siysa ba su wuce samar da magunguna, shimfida tituna da samar da ruwan sha, amma wannan karon yawancin masu neman tsayawa takara na maida hankali ne wajen tsaro.
Yanzu haka dai an fara muhawara akan batun maye gurbin kujerar kakakin majalisa janhuriyar Niger, Yayinda shugaban majalisar Hama Ahmadou ke cigaba da yin gudun hijira.
Zaman lafiyar Taraba ya fi muhimmancin da duk wani abun da zai kawo tashin hankali inji Tsohon kakakin majalisar jihar.
Masu sha'awar tsayawa takara na amfani da hanyoyi daban-daban wajen jan hankalin 'yan jama'a yayinda ake shirin zabe mai zuwa.
Rikici tsakanin makiyaya da manoma ya haddasa hasarar rayuka da raunata wasu a Niger
'Yan agajin Red Cross sun yi amfani da kayan aikisu wajen kula da wadanda suka raunata a harin bom din makarantar Potiskum.
Rayuka sun salwanta, wasu da dama kuma sun raunata sanadiyar fashewar wani Bom a garin Potiskum,
Shekaru 5 ke nan ana yaki da 'yan ta'adda kuma duk shekara sai an ware kudi don tsaro.
Wasu 'yan siysa sunce bai cancanta ba a tsawwala kudaden sayen fom din tsayawa takarar zabe mai zuwa.
wasu sun nuna rashin amincewar su akan kasancewar sojojin Faransa da na Amurka a janhuriyar Niger
Wasu 'yan kungiyar Boko Haram sun yarda a sasanta, wasu kuma basu yarda ba.