Galibi a Najeriya dalibin da suka kammala karatun sakandare sun yi bankwana da kayan makaranta na bai daya, idan ka debe wasu manyan makarantu da ke kwasa-kwasa na musamman, kamar na lafiya da sauransu, to amma lamarin ya sha bamban a jami'ar Niger-Delta.