ZABEN2015: A Daidaita Sahu Sun Ce a Guji Tashin Hankalin Zabe, Babi na 1, Fabrairu 20, 2015

Your browser doesn’t support HTML5

Kakakin kungiyar masu keken NAPEP ko a Daidaita Sahu na Tashar UTC Bus Stop yace 'ya'yansu zasu kaucewa tashin hankali a lokacin zabe.