'Yan sandan kwantar da tarzoma sun fesa ruwa mai borkono a dubun dubatar masu zanga-zangar Thailand dake neman a sauke gwamnatin kasar

Your browser doesn’t support HTML5

'Yan sandan kwantar da tarzoma sun fesa ruwa mai borkono a dubun dubatar masu zanga-zangar Thailand wadanda ke yin jerin gwano zuwa Fadar Grand Palace a Bangkok don neman a dakatar da ikon Sarki Maha Vajiralongkorn da kawar da gwamnatin.