‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Rusa Kadarorin Al’umma Da Gwamnatin Jihar Sokoto Ke Yi, Agusta 12, 2024

Rusa kadarorin al’umma da gwamnatin jihar Sakkwato ke yi

A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun duba korafin 'yan jihar Sokoto ne a Najeriya akan aikin rusa kadarorin al’umma da gwamnatin jihar ke yi wadanda a cewar ta an mallake su ne ta haramtacciyar hanya.

Rusa kadarorin al’umma da gwamnatin jihar Sakkwato ke yi

Rusa kadarorin al’umma da gwamnatin jihar Sakkwato ke yi

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Rusa Kadarorin Al’umma Da Gwamnatin Jihar Sakkwato Ke Yi, Agusta 12, 2024