'YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Mazauna Accra Game Da Barazanar Ambaliyar Ruwa, Yuli 22, 2024

Dubban Mutane Suka Rasa Matsugunansu A Ghana Sakamakon Ambaliyar Ruwa

A shirin 'Yan Kasa na wannan makon muna dauke ne da korafin mazauna Accra, babban birnin kasar Ghana game da yadda ambaliyar ruwa ke musu barazana duk shekara.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

'YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Mazauna Accra Game Da Barazanar Ambaliyar Ruwa, Yuli 22, 2024