‘YAN KASA DA HUKUMA: Darussan Da Ke Cikin Zanga-zangar Neman Shugabanci Na Gari A Najeriya, Agusta 12, 2024

Masu zanga-zangar tsadar rayuwa a Abuja

A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun tattauna ne akan fashin baki da tsokacin masana na darrusan da ke cikin zanga-zangar tsadar rayuwa ta neman shugabanci na gari a Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA: Darussan Da Ke Cikin Zanga-zangar Neman Shugabanci Na Gari A Najeriya, Agusta 12, 2024