‘YAN KASA DA HUKUMA: Batun Zanga-zangar Tsadar Rayuwa A Najeriya, Agusta 05, 2024

Masu zanga-zangar tsadar rayuwa a jihar Kano dauke da tutocin kasar Rasha

A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon mun tattauna ne akan batun zanga-zangar tsadar rayuwa da ake ta gudanar wa a fadin Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA: Batun Zanga-zangar Tsadar Rayuwa A Najeriya, Agusta 05, 2024