TUBALIN TSARO: Matsalar Tsaro A Arewa Maso Yammacin Najeriya Ta Dauki Sabon Salo, Yuli 15, 2023

HAssan Maina Kaina

ABUJA, NIGERIA - A shirin Tubalin Tsaro na wanan makon, mun duba yadda matsalar tsaro a shiyyar Arewa maso Yammacin Najeriya ta ke kara tabarbarewa da daukar wani sabon salo, inda ibtila'in ke kara sa fargaba da tsoro a zukatan jama'a. A baya bayan nan wasu mahara sun kai farmakin da ya halaka wasu mutane a jihar Sokoto da hakan yasa ake kara kira ga hukuma da ta dau mataki.

Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TUBALIN TSARO: Matsalar Tsaro A Arewa Maso Yammacin Najeriya Ya Dauki Sabon Salo, Yuli 15, 2023.mp3