ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon, mataimakin babban hafsa na biyu a hedkwatar rundunar mayakan ruwa Rear Admiral Sa'idu Garba da ke kula da manufofi da tsare-tsaren rundunar ya yi wa Muryar Amurka karin bayani.
Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar: