TUBALIN TSARO: Cikin Kwanaki Kadan 'Yan Tawayen Syria Suka Kawar Da Gwamnatin Bashar al-Assad, Disamba 13, 2024

Hassan Maina Kaina

A shirin Tubali na wannan makon mun duba yadda gamayyar kungiyoyin 'yan tawayen kasar Syria, cikin 'yan kwanaki kalilan suka samu nasarar kawar da gwamnatin Bashar al-Assad.

ASSAD

Mun kuma duba shin ko su wane ne wadannan 'yan tawayen, mene ne tarihinsu, kuma mene ne muradinsu.

Sannan ya aka yi suka iya kawar da wannan gwamnati cikin 'yan kwanaki kadan ba tare da samun wata turjiya ba.

Wani 'dan tawaye a filin Umayyad na babban birnin Syria, Damascus, Disamba 12, 2024

Sauarari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TUBALIN TSARO: Cikin 'Yan Kwanaki Kadan 'Yan Tawayen Syria Suka Kawar Da Gwamnatin Bashar al-Assad, Disamba 13, 2024