Abuja, Najeriya —
A shirin Tubalin Tsaro na wannan makon mun tattauna ne da dan majalisar dokokin jihar Sakkwato, Aminu Almustapha Boza akan fama da kalubalen barayin daji da ‘yan ta’addan nan Lakurawa, da ya amince cewa sun samo asali ne daga kasashen ketare musamman Mali kuma su na hade da Buzaye, Fulani da kuma Hausawa.
Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna