ABUJA, NIGERIA —
A shirin Tubali na wanan makon mun yi nazari ne akan manyan manufofin aikace-aikacen da dakarun Najeriya ke yi wajen samar da tsaro a cikin gida, a dai dai lokacin da babban kwamandan rundunar Amurka a Afirka (AFRICOM) ya kawo ziyara Najeriya, da kuma Amurkan ke kira ga sojojin Najeriyan su rungumi aiki da fasahar zamani wajen tunkarar matsalolin tsaron kasar.
Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna