ABUJA, NIGERIA —
A shirin Tubali na wannan makon mun yi nazarin ne akan irin karin da rundunar sojojin saman Najeriya ke ci gaba da samu na jiragen yaki a wani sabon mataki na dawo da tsaro a kasar, ko hakan ya na taimakawa.
Mun kuma duba ko alakar Sojojin saman Najeriya da takwarorinsu na Amurka zai shafi nagarta ko ingantuwar aiki na mayakan saman Najeriya.
Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:
Dandalin Mu Tattauna