TSAKA MAI WUYA: Hukunce-Hukuncen Zabe Da Kotun Kolin Najeriya Ta Zartar: Kashi Na Biyu, Janairu 23, 2024

Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka a Washington, D.C.

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, mun ci gaba da tattaunawa akan kotun kolin Najeriya da kuma shari’o’in da ta yanke hukunci daga kararrakin zaben Gwamnoni na watan Maris na Shekarar da ta gabata.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Siyasar Kotun Kolin Najeriya Da Shari’o’in Da Ta Zartar: Kashi Na Biyu, Janairu 23, 2024.m4a