Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tsaka Mai Wuya: Duba Takaddama Tsakanin Manyan Yan Kasuwa Dangote Da BUA, Disamba 07, 2023

Hira ta musamman da Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka ya yi da Atiku Abubakar a Washington, D.C
Hira ta musamman da Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka ya yi da Atiku Abubakar a Washington, D.C

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ya bude muku sabon babi ne na takaddama tsakanin manyan attijirai kuma yan kasuwa a Arewacin Najeriya, wato Aliko Dangote da Abdulsamad BUA.

Ayi sauraro lafiya:

Tsaka Mai Wuya: Duba Takaddama Tsakanin Manyan Yan Kasuwa Dangote Da BUA - 12'40"
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:40 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG