Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Hukunce-hukuncen Kotun Kolin Najeriya Kan Zaben Wasu Gwamnoni: Kashi Na Daya, Janairu 16, 2024


Shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka a Washington, D.C, Aliyu Mustapha
Shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka a Washington, D.C, Aliyu Mustapha

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, mun duba yadda mutane musamman a Najeriya suke bayyana ra’ayoyi masu saba wa juna dangane da hukunce-hukuncen da babbar kotun kolin kasar ta yanke kan jihohi takwas masu kalubalantar zaben gwamna da aka yi a shekarar da ta gabata.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

TSAKA MAI WUYA: Hukunci-hukunce Kotun Kolin Najeriya Akan Zaben Wasu Gwamnoni: Kashi Na Daya, Janairu 16, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:55 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG