Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Dimokradiyya A Karkashin Mulkin Shugaba Paul Biya Na Kamaru, Janairu 09, 2024


Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka
Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, mun ci gaba ta batun tsarin dimokaradiyya a kasar Kamaru, a karkashin mulkin shugaban kasar Paul Bila, wanda shine mafi tsufa a Afirka, da ya kwashe shekaru 42 yana mulki.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

TSAKA MAI WUYA: Rashin Kaddamar Da Demokradiyya Yadda Ya Kamata, Janairu 09, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:59 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG