Tantancewa da Kada Kuri'a a Bababn Zaben Kasa a Kano, Maris 28, 2015

Zaben 2015: yadda ake kada kuri'a

Zaben 2015; Wasu ma'aikatan zabe a Kano

Zaben 2015: Wasu kayan aikin da akayi amfani dasu a wata mazaba a Kano

Yadda ake kada kuri'a a zaben 2015

Jama'a masu kada kuri'a a wata mazabar Kano

Masu kada kuri'a

Wata mazaba a Kano

Na'urar tantance katin zabe

Zaben 2015: Ma'aikatan zabe na shrin kayan aiki

Zaben 2015: wata mazaba a jahar Kano

Zaben 2015: Jami'an tsaro a lokacin kada kuri'a

Wani ma'aikacin zabe a Kano

Yadda aka rarraba kayan aikin zabe a Kano

zaben 2015: Jama'a masu kada kuri'a a Kano

Zaben 2015: Kayan zabe a wata mazabar Kano

Akwatin kada kuri'a

Yadda ake kada kuri'a a zaben 2015

Yadda ake kada kuri'a a zaben 2015

Zaben 2015: Kuri'ar da akai amfani da ita a zaben shugaban kasa

Zaben 2015: yadda ake tantance masu zabe a jahar Kano