NAKASA BA KASAWA BA: Dalilin Da Ya Sa Ghana Ke Samun Bakuncin Nakasassu Daga Najeriya Da Nijar, Satumba 22, 2022

Souley Mummuni Barma

NIAMEY, NIGER - A cikin shirin na wannan makon, Ghana na daga cikin kasashen da ke samun bakuncin nakasassu daga Najeriya da Nijar sakamakon abinda suke kira kulawar da suke samu daga wajen jama’ar wannan kasa.

Nakasassu A Ghana

A irin haka ne wasu makafi suka tare a birnin Kumasi da sunan zumuncin da ke tsakaninsu da sarkin makafi.

Nakasassu

Saurari cikakken shirin daga Souley Moumouni Barma:

Your browser doesn’t support HTML5

NAKASA BA KASA BA: Dalilin Da Ya Sa Ghana Ke Samun Bakuncin Nakasassu Daga Najeriya Da Nijar, Satumba 22, 2022.mp3