MATASA A DUNIYAR GIZO: Samun Kudi Ta Hanyar “Subscription” A Kafofin Sada Zumunta, Satumba 10, 2023

Halima AbdulRauf

ABUJA, NIGERIA - A shirin Matasa a Duniyar Gizo na wannan makon, mun yi batun samun kudi daga “Subscription” don Elon Musk da ke ci gaba da janyo ce-ce-ku-ce a dandalin Twitter da ma wasu kafofin sada zumunta kamar su Instagram da Facebook.

Saurari cikakken shirin da Halima AbdulRauf ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

MATASA A DUNIYAR GIZO: Samun Kudi Ta “Subscription” A Kafofin Sada Zumunta, Satumba 10, 2023.mp3