Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MATASA A DUNIYAR GIZO: Ababen Da Sabuwar Manhajar Threads Ta Kunsa Da Kuma Yanayin Karbuwarta A Fadin Duniya - Yuli 9, 2023


Halima AbdulRauf
Halima AbdulRauf

A shirin na wannan makon, mun tattauna da wasu masu amfani da kafoffin sada zumunta a kan sabuwar manhajar threads, wacce kamfanin meta mai dandalin Facebook da Instagram ya kaddamar a ranar 5 ga watan Yuli da muke ciki dandalin da aka tsara kaddamarwa tun farko a ranar 6 ga watan Yulin nan.

Manhajar threads
Manhajar threads

Shin wasu abubuwa ne manhajar ta kunsa kuma yaya yanayin karbuwarta cikin mutane a fadin duniya?

Saurari shirin a sauti:

MATASA A DUNIYAR GIZO: Ababen Da Sabuwar Manhajar Threads Ta Kunsa Da Kuma Yanayin Karbuwarta A Fadin Duniya - Yuli 9, 2023
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:18 0:00

XS
SM
MD
LG