Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MATASA A DUNIYAR GIZO: Yadda Marubuta A Kafofin Yanar Gizo Ke Gudanar Da Ayyukansu, Agusta 20, 2023


Halima AbdulRauf
Halima AbdulRauf

ABUJA, NIGERIA - A shirin Matasa a Duniyar Gizo na wannan makon, mun duba yadda marubuta ko masu wallafa abubuwa a kafofin yanar gizo wato 'Bloggers' su ke gudanar da ayukansu na yau da kullum musamman ma ganin yadda masu ruwa da tsaki a Najeriya ke shirin gudanar da wani taron koli a watan Oktoba don fito da dabarun magance matsalar yada labaran karya, batanci, da makamantansu da zimmar tsaftace kafoffin yanar gizo.

Saurari cikakken shirin da Halima AbdulRauf ta gabatar:

MATASA A DUNIYAR GIZO: Yadda Marubuta A Kafofin Yanar Gizo Ke Gudanar Da Ayyukansu, Agusta 20, 2023 .mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:58 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG